Idan ka ƙirƙiri app ɗinka, abu na gaba mai muhimmanci kafin ka saka shi a Google Play Store shine gwadawa. Gwajin app yana taimaka maka gano kurakurai, gyara matsaloli, da tabbatar da cewa komai yana aiki yadda ya kamata kafin mutane su fara amfani da shi. Wannan labarin zai nuna maka dalla-dalla yadda zaka gwada […]
A shekarar 2025, kirkirar Android app ba sai ka zama developer ba ko ka iya coding sosai. Yanzu akwai kayan aiki da manhajoji da zasu baka damar gina apps cikin sauƙi ta hanyar ja da sauke abubuwa (drag and drop), yin customization, da ƙara features masu sauƙi. Wannan yana da amfani ga dalibai, yan kasuwa, […]
A wannan zamani na fasahar zamani, kwarewa a fannin programming tana daya daga cikin hanyoyin da ke bude maka kofa zuwa dama masu yawa. Ko kana son zama mai gina websites, apps, ko yin aiki da kamfanoni na intanet, koyon HTML, CSS, da JavaScript yana da matukar amfani. Wannan jagorar za ta taimaka maka ka […]
A yau mutane da yawa suna adana muhimman bayanai a wayarsu — banki, imel, hotuna, saƙonni. Don haka yana da kyau ka saka ƙarin kariya ta hanyar kasa password wa applications (wato app lock). Wannan zai hana wanda ya ɗauki wayarka ko ya samu dama da baya izini daga ganin ko amfani da wasu apps. […]
A yau, wayoyi sun zama muhimmin bangare na rayuwarmu. Muna adana hotuna, bayanai, lambobin abokai, da muhimman asusu a ciki. Amma idan ta bace ko aka sace ta, yawancin mutane sukan shiga tashin hankali.Abin farin ciki, akwai hanyoyi da dama da zaka iya amfani da su domin gano inda wayarka take ko ka taimaka wajen […]